Manchester City za ta fara da ziyartar Chelsea a wasan makon farko a Premier League kakar 2024/25. Ita kuwa Ipswich Town daya daga cikin sabbi ukun da za su buga babbar gasar tamaula ta Ingila a bana, ...
Manchester City ta koma ta daya a kan teburin Premier League, bayan da ta je ta doke Tottenham 2-0 a kwantan mako na 34. Sai da suka yi hutu suka koma zagaye na biyu ne City ta ci kwallo ta hannun ...
Manchester City ta doke Crystal Palace da cin 5-2 a wasan mako na 32 a Premier League da suka buga ranar Asabar a Etihad. Palace ce ta fara cin biyu cikin minti 21 da fara tamaula ta hannun Eze da ...
Kakar 2025-26 ta gasar Premier League ta Ingila za ta ci gaba a ranar Juma'a, inda Liverpool za ta fara kare kambinta a gida a wasa da Bournemouth. Tauraron ɗanwasan Masar Mohamed Salah, shi ne ...
Diogo Jota da Mohamed Salah ne suka ci wa Liverpool ƙwallayen da ta doke Ipswich Town a wasan farko da Arne Slot ya ja ragama a Premier League. Ipswich Town, wadda ta koma buga babbar gasar tamaula ta ...
Ipswich Town ta yi ban kwana da Premier League ta bana, za ta koma buga Championship a baɗi, sakamakon rashin nasara a 3-0 a hannun Newcastle. Ranar Asabar Newcastle ta doke Ipswich Town a wasan mako ...
Liverpool za ta samu ƙwarin gwiwar kare kambin gasar Premier League da ta ɗauka a bara bayan kashe kuɗaɗe mafiya yawa a tarihinta wajen cefano 'yanwasa da yawa a bana. A kakarsa ta farko bayan maye ...
Arsenal ta kasa daukar Premier League na bana, duk da doke Everton 2-1 a wasan mako na 38 ranar Lahadi a Emirates. Hakan ya biyo bayan da Manchester City ta yi nasara a kan West Ham United 3-1 a ...
Arsenal za ta karɓi bakuncin Manchester City a wasan mako na 24 a Premier League da za su kara ranar Lahadi a Emirates. Gunners tana mataki na biyu a teburi da maki 47 da tazarar maki shida tsakani da ...
Arsenal ta doke Leicester City 2-0 a wasan mako na 25 a Premier League da suka kara a King Power ranar Asabar. Gunners ta ci ƙwallayen ta hannun Mikel Merino a minti na 81 da kuma saura minti uku a ...
Arsenal ta casa Manchester City da ci 5-1 a wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Emirates. Minti biyu da take leda Gunners ta zura ƙwallo a raga ta hannun Martin Odegaard, ...
Arsenal ta barar da damar hawa kan teburin Premier League ranar Lahadi, bayan da ta yi rashin nasara 2-0 a hannun Aston Villa a Emirates. Aston Villa karkashin tsohon kociyan Gunners, Unai Emery ta ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results